ABUBUWAN DA SUKE KAWO WARIN HQ

Matsalar warin gaba Vaginal Odor Duk irin kwalliya da wasu matan suka iya idan akazo maganar al’auara saika rena tsaftarsu anaso gaban mace ya zama da kamshi budurwa ko matar aure kuma akwai dalilai bakwai dake kawo hakan

  • istimna’i wato idan sha’awarki ta motsa kiyi amfanida hannunki wajen gamsarda kanki ko kuma madugo lesbian
  • ya kasance bayan kin gama saduwa da miji bazaki wankeba kawai saidai kiyi kwanciyarki dadewar wando pant ajiki ba’ason mace tarika barinsa yana dadewa
  • yin amfani da da ruwan sanyi wajen tsarki Kodai da zaran kinyi tsarki bazaki gogeba ki saka wando da jikan ajiki
  • duk lokacin da zaki yi tsarkin bayan gida kashi ki hada shi da wannan wurin ki cakude da sunan wankewa hakan kan sanya wari ko doyi ya samu wurin zama a gabanki
  • tafiya ba wando ya zamana ke sanya wando pant ba sabonki bane kina iya zuwa ko ina haka ba tare da wando a jikinki ba wasu har unguwa suna fita ba tare da wando ba daga yan’matan har masu auren
  • ko kuma bayan kin yi wankan tsarki na al’ada ba ki wanke gabanki da sabulun tsarki ko baki amfani da miski domin gun yayi kamshi Allah yabada ikon kiyayewa.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!