GA MASU YAWAN BUSHEWAN JIKI
Suga ko gishiri gwangwani daya Man zaitun ko almond ko man cika gida (castor oil) rabin gwangwani Zuma kwatan gwangwani Lavenda oil ko wani mai kamshi chokali daya Ki hada su wuri daya bayan kin gama wanka ki shafa shi ki dan dirje jikin ki dashi sannan ki jira minti biyar ki dauraye da ruwa ki fito
• Wannan hadin zai kai tsawon sati biyu ba tare da ya lalace
GA MASU YAWAN MAIKO A JIKI KO FUSKA:
• Lemun tsami
• Suga ko gishiri
• Ki kwaba ruwan lemun tsami da suga kafin sugan ya gama narkewa ki riqa deba gina goge fuskan dashi.
• bayan minti 30 ki dauraye da ruwan sanyi. Sau daya zuwa biyu a sati
sirrin rike miji