Gamai Bukatan Cikewa Aikin Sojan Sama Nigerian Air Force Hallanzu Shafin Yana Tafiya.

Gamai Bukatan Cikewa Aikin Sojan Sama Nigerian Air Force Hallanzu Shafin Yana Tafiya.

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com

Kaman Yadda Kukeji Runduwar Samara ta sojan sama maitaken air Force zasu Dauki sabbin maikata na wannan shekara Mai kamawa.

Domin ga Wanda yakeda shaawar Cikewa Wannan Aiki to rigister kyautane ba saikabiya kudiba sannan anbude wannan Shafin nemane aranar 19/12/2022.

Wanda Ake Saka ran Zaa rufene aranar 31/1/2023 idan har kasan kana da shaawar Cikewa to ka gaggauta shigar da bayananka na Cikewa.

Domin Cikewa Wannan Aiki Na Air Force Kai Tsaye Danna Wannan Link

https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/

Allah yataimaka Allah yabada saa ameen.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!