INGANTACCN MAGANIN MURA DA TARI NA MUSULUNCI LOKACIN WANNAN SANYIN

Dominn maganche Wannan matsala wato mura da tari a wannan lokacin sanyi shine muka kawo maku wannan faida mai mai matukar amfani, wannan faida ta amfani kamar haka.

  • toshewar hanchi
  • shakewar murya
  • ciwon makoshi
  • ciwon kai
  • Masassara

Duk mai fama da daya daga cikin wadannan zai samu man habbatussauda kwalba daya man zaitun kwalba daya zuma kwalba daya zai hadesu waje daya ya garwayesu sosai yarika shan cokali biyu da safe biyu da rana biyu idan zai kwanta dayardar Allah zaisamu waraka daga matsalar dake damunshi
Dan girman Allah duk wanda yakaranta wannan sako to yaturaman yan uwa saboda kowa ya amfana.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!