SABULUN GYARAN FATA GA MATA
Abubuwan bukata
- Sabulun Diyana
- Sabulun Salo
- Lalle
- Majigi
- Zuma
- Garin darbejiya
- Dawa’ussabuni
- Sabulun Premier Antiseptic
- Kurkur
- Sabulun zaitun
- Dudu osun
- Dettol
Yadda za’a hada
da farko amarya za ki daka sabulun duka ki zuba a Container ki zuba lalle da majigi a kai da zuma da kurkur ki juya shi sosai garin darbejiya kuma ganyen zaki samun ki shanya ki daka ki tankade ki hada akan sabulun ki sak ruwa kadan ki juya yadda zai hade jikinsa zaki ga yadda fatarki zata canja sirrin kyaun jikin ki ya kadu, sai an gwada dai za a tantance