Yadda Zakayi Apply Na Tallafin karatu daga Kamfanin NNPC Tare da NAE PSC
Yadda Zakayi Apply Na Tallafin karatu daga Kamfanin NNPC Tare da NAE PSC
YaddaTsarin abun yake shine guda biyu ne.
Akwai
2022 / 2023 NNPC / NAOC/OANDO JV TERTIARY SCHOLARSHIP SCHEME
Da kuma
Nigerian Agip Exploration Limited / 2023/2024
Yadda Zakayi Apply
Domin yin Apply danna Link dake kasa
👇
https://candidate.scholastica.ng/schemes/thennpcltdnaescholarships
Allah ya bada sa’a