YADDA ZAKU FARA AMFANI KAI TSAYE DA MARA WALLET DOMIN SAMUN KYAUTAR DUBU DAYA (1000)
Mataki na 1: kayi download din application na Mara a wallet wanda zaka same shi a playstore da appstore.
Mataki na 2: sai ka shiga ta Link dinnan Zai kaika inda Zaka saka email dinka gurin yin register a kan application na mara wallet din.
Nan zaku shigo don ganin link din
Mataki na 3: Abu na uku za’a turo maka sako na tabbatarwa a email dinka dan tabbatar da email din mallakar kane.
Mataki na 4: Sai ka shigar da bayyanka, sunanka da numbar wayarka.
Mataki na 4: Za’a turo maka massage mai dauke da wasu numbobi na otp ta numbar da ka saka dan tabbatar da mallakar ka ce.
Shikenan! Ka samu kyautar $2, sannan ka shiga cikin wadanda zasu amfana da mara wallet.
Za kuma ka iya raba link dinka na referral, idan mutane sukayi rijista to kaima zaka dinga samu.