Yadda Zaku Gano Password Na Kowane Kalan WiFi Da Yake Kusa Dakai Cikin Sauki.

Yadda Zaku Gano Password Na Kowane Kalan WiFi Da Yake Kusa Dakai Cikin Sauki.

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com Shafin Taimakon Al, umma Da Koyarwa.

Assalamu alaikum ya maziyarta wannan Shafi Namu Barkanku da kasancewa damu acikin wannan koyarwa ta yau.

Kamar Yanda kuka gani a tittle Namu nayau zamuyimuku magana ne akan abin daya shafi Yanda zaku Gano password din kowanne kalar wifi Wanda Baku saniba zaku ganone tahanyar Amfani da wannan Application mai matukar sauki.

Ya ake Amfani Dashi

Dafarko wannan application zaku daukoshi a Shafin daukowa application na play store saikushiga cikinsa kai tsaye zai baka duk wani wifi da yake eriyar inda kake da kuma password din wannan wifi din ta Yanda zaka zabi wanda yafi yi maka sannan seka dauka password dinsa seka jonawa wayarka shi kafara Amfani Dashi.

Amma Dan Allah Banda cuta kada ayi Amfani da wannan Hanya azalunci Al,umma Dan Allah akiyayye ayi aiki ta Hanyar da yadace.

Amfanin wannan application ze temaka maka sosai wajan kaga kayi amfani da duk wani wifi da yake kusa dakai a inda kake ko gida ko maikata .

Ga Maibukatan Saukewa Wannan Application Saika Danna Wannan Link Dake Kasa

Ehttps://play.google.com/store/apps/details?id=com.instabridge.android

Allah Yabada Saa Ameen.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button