Yanda zaku dawo da lambobin ku da kuka rasa

ssalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan lokaci a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku a mu’amala da wayoyinku na yau da kullum.

Wannan wani sabon Application ne wanda kamfanin Google ne suka kirkire shi, wanda ta hanyar sa zaka iya dawo da dukkan lambobin wayarka wanda kayi save dinsu a email address dinka kuma ka neme su rasa

A wasu lokutan mukan rasa dukan lambobin wayarmu ko kuma su ɓace baki daya ta hanyar wasu dalilai wanda mu kanmu bama mu sansu ba.

Akwai hanyoyi da yawa da zaka iya dawo da lambobin ka wanda ka sara idan baku mantaba a baya mun taba kawo muku irin wannan video ta hanyar amfani da wani Link na company Fecebook dan haka zan ajiye muku Link din videon a Discribtion na wannan videon.

Yanda zaka dawo da lambobin ka ta hanyar amfani da link Fecebook

Fiye mutum 1B ne sukayi amfani da wannan App din yana aiki 99%

IDAN KANA SON AMFANI DA WANNAN APPLICATION DIN 

Da farko ka tabbatar ka dora email address dinka akan wayarka.

Bayan ka tabbatar da email dinka yana kan wayarka

Saika shiga cikin Application din kana shiga daka barin hannun daman ka zakaga wasu layi layi guda uku saika danna kana dannawa zai kawo ma dukkanin Email din da yake kan wayarka idan akwai Email da yawa akan wayar taka saika danna Email Address dinka kayi saving din lambobin wayarka a ciki kana danna wa zai bayyana ma dikkanin lambobin wayarka wanda suka bacce a cikin wayarka ka nemesu ka rasa cikin sauki da kwanciyar hankali 

IDAN KANA SON DOWNLOAD DIN SA

DANNA NAN 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace ka danna ma’ana Danna nan bayan ka danna kai tsaye zai kaikai playstore. A nan ne zakayi download na Application din

Kai tsaye zaka danna yanda akasa installing nan take zaiyi install shikenan saika fara amfani dashi. Na tabbata gai burgeka.

KU cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!