Abubuwan Da Ake Bukata A Wajen Training Na Aikin Kidaya Ga Wadanda Suka Samu Approve

Duba wannan: Yadda Albashin Enumerator da Supervisor Na Aikin Kidaya Yake

  • Ranar farko da zaka fara halatar karbar horo dole mutum yaje da takaddun daya nemi aikin dasu a satin farko na horo. (Ba za a biya mutanen da suka ki halatar karbar horo ba )
  • Mutum ya tabbata Kafin ranar karbar horo ya san wurin da za’a gudanar da karbar horo a jaha ko karamar hukumar.
  • Ya zama wajibi mahalarta karbar horo su tafi tare da wayon Android da Power Bank.
  • Mata masu juna biyu da masu shayarwa ba za’a basu damar shiga aikin hororar wa ba.
  • Yayin da kuke halatarci wurin karbar horo, ku kula da abin da ake koyarwa .
  • Za’a biyan alawus-alawus na horarwa a asusun ajiyar da kuka gabatar lokacin da aka aminci da neman aikin ku da aikin kidaya wucin gadi.
  • Duk wanda ya gaza halartar karbar horo za’a cire sunan shi daga acikin wanda zasu ci gajiyar shirin saboda halartar taron karbar horo yana da mutukar mahimmanci.

Karanta wannan: Yadda Albashin Enumerator da Supervisor Na Aikin Kidaya Yake

  • Zaa samu gayyatar karbar horo nan ta Email address din da mutum ya shigar lokacin rijista ku sani duk inda mutum yasa a nan zaiyi aikin kidayar jamaa don haka ina son anyi amfani da wannan dama wajen sanar da mutanan da suka samu Approval amma suna son canza matsayi daga #Enumerator Zuwa #SUPERVISOR ko a canza mishi jaha ko karamar hukumar ko Phone number yayi magana ta WhatsApp 08097206320 zaa canza mishi in Sha Allahu Amma ba kyauta bane .

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!