Yadda Zaku Nemi Aikin NGO Ga Masu Kwalin Secondary/NCE/DIPLOMA

Read more: Masu Secondary, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D An Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata A Gidauniyar New Incentives

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Aikin NGO shine aikin wani kamfani ko wata kungiya wacce bata karkashin kulawar gomnati, wato (Non governmental organization)

Kamar yadda kuka sani irin wannan aikin aiki ne mai kyau mai kuma dadi, sannan kuma aiki ne da ake samun kudade sosai acikinsa.

Dan haka idan kana da qualification na SSCE/NCE/OND to wannan daman takace.

Dan haka ga link nan na kowane bangare, saika shiga ka duba domin ka nemi aikin.

1. SSCE
👇
https://www.myjobmag.com/jobs-by-education/ssce

2. Diploma
👇
https://www.myjobmag.com/jobs-by-education/nce

3. NCE
👇
https://www.myjobmag.com/jobs-by-education/nce

Saika shiga bangaren da kake da qualification din domin duba aikin da kakeso ka cika.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!