Duk Wanda Ba a Tura Masa Account Number A Shirin FGN ALAT Ba Ga Yadda Zaiyi

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Kamar yadda kuka sani shirin FGN Alat shirine da aka shirya domin tallafawa matasa ta hanyar basu horo akan wasu ilimummuka, wanda a karshe za a basu tallafi domin gudanar da wasu harkokinsu.

A yanzu de haka tuni wannan shirin yayi nisa domin kuma an jima da fara gabatar da bada horon ta hanyar koyarwa a cikin video.

Read more: Yadda Zaku Nemi Aikin NGO Ga Masu Kwalin Secondary/NCE/DIPLOMA

Bayan haka kuma mafiya yawa daga cikin wadanda suka cika wannan shirin tuni aka fara turo musu da Account number wanda za a basu tallafin a cikin ta.

Saide kuma har yanzu wasu ba a turo musu nasu account dinba.

Ga duk wanda ba a turo masa nasa account dinba ga yadda zaiyi:

Da farko Zaka Shiga Wannan Link din:

👇
https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSfwTUZ6K4-JtOzpis_xkrqAgceg8N6PHXNlvNfPUCS9YUibrw/viewform

Bayan ya bude zaka cika abubuwa kamar haka:

  • Firstname
  • Surname
  • BVN
  • Phone number
  • Date of birth
  • Email Address
  • Signature( zaka samu biro kayi Signature saika dora)
  • Passport
  • Team Name: ( Zaka shiga Darshbord dinka na Fgn alat ka duba group member zakaga shugaban group din sunansa zakasa)

Bayan ka gama cikawa shikkenan sai kayi Submit. Daga nan shikkenan zasu bude maka Account idan suka bude zasu turo maka da ita ta message a number dakasa.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button