FGN ALAT Suna Tura Sakon Jin Ra’ayi Akan Shirin, Duba, Yadda Zaka Tura Ra ayinka

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Shirin FGN Alat shirine da aka budeshi domin tallafaqa matasa maza da mata ta hanyar horas dasu tare da basu tallafin kudi idan an kammala horas dasu din.

A yanzu de haka shirin naci gaba da gudana,  domin kuqa tuni akayi nisa a gabatar da wannan shirin wasu har an tura musu account number,

A yanzu de haka FGN ALAT Suna bukatar jin ra ayoyin jama’a akan wanann shiri nasu, hakanne yasa suke tura sakon email ga wadanda suke cikin shirin domin jin Ra ayoyinsu. Suna bukatar idan sun tura maka sakon ka fadi ra ayinka akan shirin.

Yadda zaka fadi ra ayinka akan shirin FGN ALAT

Da farko zaka shiga wannan link din
👇
https://forms.office.com/pages/responsepage.aspx?id=mB5mDk6DIEmcObPlQrtmZbsXbRrb-QVCkcL1ytv3DepUMzJFSk01OU5TRkMzRDBQQklFRFdHR05XQy4u&__sta=vhg.uosvpxqqsugsqnsk%7CJTHV&__stm_medium=email&__stm_source=smartech

Bayan ka shiga Link din zai bude ma kamar haka:

Daga nan zaka shigar da sunanka email dinka. Address

Daga nan saika cika sauran bayanan ka kuma ka amsa tambayoyin ka


Daga nan saika cika sauran bayanan ka saikayi Submit

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!