Masu Secondary, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D An Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata A Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafı domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafı ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, da Kebbi).

Kamar yadda mukayi maku alkawari a baya na cewa dazaar sun bude shafin daukar sabin ma’aikata zamu sanarda ku.

Read more: Yadda Zakayi Register Na CAC Da Kanka

Duba da wannan damar howgist.com ta tattara ayyuka da aka bude a shafin New Incentives don haka wannan damace ga matasa masu shawar yinki da New Incentives musamman masu Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc ko Ph.D.

Sabin ayuka da aka bude a Shirin New Incentives

1. Monitoring and Evaluation Officer (Internal & External)

2. Field Officers (entry-level)

3. Field Officers (entry-level)

4. Field Officers (entry-level)

5. Field Officers (entry-level)

6. Field Officers (entry-level)

7. Human Resources Manager

8. Senior Auditor

9. Field Officers (entry-level)

10. Auditors

Read more: Duk Wanda Ba a Tura Masa Account Number A Shirin FGN ALAT Ba Ga Yadda Zaiyi

11. Assistant Field Managers – Internal Vacancy (Multiple)

12. Assistant Expansion Manager (Internal)

13. Expansion Manager (Internal)

14. Field Manager (Internal & External Vacancy)

15. Field Officers (entry-level)

16. Field Officers (entry-level)

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!