Yadda Zakayi Upgrade Na Account Dinka Na Wema Zuwa Tier 3

Wannan Shine Wema Bank Conversation Form

Zakuyi Download Nashi

Zakuje Shagon Masu Buga Takardu Da Photocopy (CAFE) Saiku Tura Musu Suyi Muku Printing Out

Sannan Ku Tafi Da Katin Dan Kasa, Da Bill Na Wutar Nepa Wanda Bai Huce Wata 2 Da Bayarwa Ba, Duk Kuyi Photocopy

Sannan Ku Dawo Ku Nutsu Ku Cike Duk Wani Gurbi Da Sukace Ku Cike A Jikin Form Din, A Kula Sosai Wajen Cikewa, Ba’a Soke Rubutu Ajikin Form sannan Ba’a Tisa Rubutu Koma Wanne Irin Form Ne

Wanda Yasan Bazai Iya Ba, Ya Nemi Wani Ko Wata Su Cike Masa Sbd Gudun Matsala

Bayan An Cike Sai A Samu Waya Me Kyau A Dauki Hoton Form Din, Sannan A Dauki Hoton National ID Card Da Kuma Nepa Bill

Daga Nan sai a Kalli Wannan videon domin ganin yadda za ayi Upgrade din

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!