Gyaran Kafa: Yadda Zaki Hana Faso Da Kaushi Musamman A Wannan Lokaci Na Sanyi

Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake saduwa daku a wannan shafi namu mai albarka na howgist.com

Kada ki kuskura kibar kafarki da kaushi.ko faso.zanin gadonki ya dinga kama kafarki wasu zasu ce akwai faso na.ciwo wasu kuma suce fatarsu ce mai gautsi to ai ana neman maganin kaushi da fatso akwaina Hausa akwai na asibiti saiki zabi wanda zakiyi amfani dashi.don illar kaushi da faso bata saya anan kadai ba.don yana ragewa mace ni’ima sosai to ko don wannan a nemi magani ki kulada abubuwan da zasu kara miki ni’ima da nishadi.
Ga kadan daga abubuwan daake gyara kafa tayi laushi tayi kyau sosai.wasu matan rashin tsabta ce yayinda wasu matan hallitace haka koma dai menene ga mafita.

A sami kofi yana na ruwan khal a hada da lemon tsami sai a shafe kafar kullum sau biyu.a rana bayan an wanke kafar da minti sha biyar sai a shafe ta da zaitun za aga abin mamaki.
Ruwa sanyi da gishiri a tsoma kafar a ciki zuwa minti sha biyar sai a wanke a shafa zaitun amma sai kafafun sun bushe.

Hanyoyin Gyaran Faso Da Kaushin Kafa
Fason kafa ya kan zamewa mutane karfen kafa musamman ma a lokacin sanyi, ko a yankunan da suka fi bushewa fiye da wasu.

Wannan ya na faruwa ne saboda fatar kafa ta fi ta sauran sassan jiki bushewa kuma tana bukatar kulawa ta musamman wanda yawancin lokuta ba ta samu.

Rashin kula da faso ka iya ta’azzara shi ta yadda zai iya fara jini, ko ciwo ko kuma kwayoyin cuta su shiga ciki.

Ga wasu hanyoyi biyu masu sauki da za’a iya magance wannan matsala.

Hanya ta daya: Amfani da Ruwan Kal (Farin Vinegar ko Apple Cider Vinger)
Za a zuba ruwa a cikin babbar roba, sanna a zuba ruwan kal kamar 1/4 na Kofi daya
Sai a jika kafar a ciki na tsahon minti 10 zuwa 15
A yi amfani da Dutsen kaushi wajen gurje fatar da ta jiku, sai a yi amfani da farin ruwa wajen dauraye kafar.
Bayan a goge ta da tawul mai tsafta, sai a shafa man kwakwa, ko Zaitun ko kuma man Kadanya.
Za a maimata sau uku a sati

Hanya ta Biyu: Amfani da baking soda

Za a zuba ruwa a roba mai fadi
Sannan a zuba cokali uku na baking Soda a ciki
A saka kafar a ciki na

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Check Also
Close
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!