Ga Wata Dama Ta Samu: Hukumar NNPC Zata Horar Da Matasa Kyauta
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Ga wanda yake son samun horo na musamman akan harkar Bututun Iskar Gas (musamman ma yanzu da zaa koma amfani da CNG) da sauran su, zai iya shiga don cikewa kyauta.
Tabbas aikin bututun iskar Gas na AKK da akeyi zai kawo mana haɓakar arziki ba kaɗan ba. Ina kira da Matasa da mu shiga mu cike don koyon wani abu sabo, kada sai an kammala aikin muga yan kudu suna tururuwa kuma muzo facebook muna ɓaɓatu cewa an cuce mu.
Mai Masters, Degree, HND, Diploma, Secondary kowa zai iya cikewa matukar bai wuce shekara 35 ba.
Yadda Zaka Cika
Domin cikawa danna Apply Now dake kasa
Apply Now
Za’a rufe nan da sati 2.
Allah ya bawa mai rabo sa’a.