Ina Matasa: Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kamfanin MTN Nigeria
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da wata sabuwar dama ga matasan nigeria daga kamfanin mtn.
Shahararran kamfanin sadarwar nan na mtn wato mtn nigeria ya sake shiryawa tsaf domin sake daukan sabin ma’aikata na shekarar 2023.
Kamar de yadda kuka sani shide mtn shine Jagora a harkokin sadarwa a Najeriya, kuma wani yanki na al’umma daban-daban a Afirka da Gabas ta Tsakiya, ana iya gane tambarin mu nan take.
Danna Link dake kasa domin neman aikin
Shigo nan don Cikawa
Allah taimaka