Kamfanin Moniepoint Yana Neman Ma’aikata A Wasu Jahohin Dake Fadin Nigeria
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wanann shafin namu mai Albarka.
Kamfanin moniepoint zai dauki sabbin ma’aikata a wasu daga cikin jahohin Nigeria
Kamar yadda aka sani kamfanin Moniepoint Inc, kamfani ne na fintech wanda Tosin Eniolorunda da Felix Ike suka kafa a cikin 2015 wanda ke mai da hankali kan samar da hanyoyin magance kuÉ—i don kasuwanci
A yanzu haka zasu dauki ayyuka a bangarori kamar haka
- Business Development
- Engineering
- Finance
- Growth
- Marketing
- Monipoint offline distribution
- Risk and Compliance
Yadda Zaka Nemi aikin
Domin Neman aikin danna Apply Now dake kasa
Apply Now
Idan ka shiga zakaga wajen da zaka zabi bangaren da kake bukata saika zaba sannan saika zabi jahar ka ka cika.
Allah ya bada sa’a