Kamfanin Samar Da Sabulu Da Mayuka Na Pishon Skincare Zai Dauki Ma’aikata Albashi ₦50,000 – ₦100,000
Kamfanin Samar Da Sabulu Da Mayuka Na Pishon Skincare Zai Dauki Ma’aikata Albashi ₦50,000 – ₦100,000
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Kamfanin samar da sabulu da mayukan shafawa na pishon skincare zai dauki ma’aika wanda zasuyi aiki a karkashin sa tare da basu albashin ₦50,000 – ₦100,000 a duk wata.
- Sunan aikin: Male Errant Worker
- Matakin karatu: Secondary school
- Kwarewar aiki: Shekara 1 zuwa 3
- Wajen aiki: Abuja da Lagos
- Albashi: ₦50,000 – ₦100,000
Abubuwan da ake bukata
- Dole ya kasance mai shekaru 18 zuwa 22
- Ya kasance kanajin yaren turanci
- Kuma ya kasance kana kusa da inda kamfanin yake
Ayyukan da za ayi
Gudanar da ayyuka ga kamfani, ɗaukar kayayyaki zuwa abokan ciniki a cikin gari ta hanyar jigilar jama’a.
Yadda zaka nemi aikin:
Domin neman aikin aika da sakon CV dinka zuwa wannan email din: freshgreenafrica@gmail.com saika sanya sunan aikin a matsayin Subject na sakon.
Allah ya bada sa’a