Masu Takardun Seconsary Ga Wata Damar Aiki Daga Kamfanin DanGote
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Shin kana da qualification na secondary school wato SSCE ga wata dama ta samu kamfanin DanGote zai dauki sabbin ma’aikata wanda zasuyi aiki a kamfanin masu takardar shedar kammala secondary school.
Kamar de yadda kuka sani kamfanin dangote yana daya daga cikin manyan kamfanoni a fadin africa wanda suke samar da kayayyakin abinci dama wasu abubuwan da suka shafi al,umma,
Sannan yana daya daga cikin manyan kamfanonin kere-kere a Najeriya.
Ƙungiya ta ci gaba da haÉ“aka hangen nesa na zama babban mai samar da muhimman buÆ™atu a cikin Abinci da Matsuguni a yankin Saharar Afirka tare da dorewar jagorancin kasuwa a masana’antar Siminti, NiÆ™a Sugar, Tatar da Sugar, Samar da Material da Tace Gishiri.
Ayyuka masu zuwa sun haÉ—a da zuba jarin dala biliyan 12 a matatar mai, Shuka taki da Rukunin Man Fetur.
Domin neman aikin danna Apply Now dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a