Matasa Ga Dama Ta Samu: Yadda Zaku Nemi Aikin Yin Register Takardar Haihuwa (Birth certificate)

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Hukumar Ƙidaya ta ƙasa wato National population commission NPC tareda haɗin gwiwar UNICEF da NYSC zasu ɗauki ma aikata na wucin gadi wato ad hoc staff domin aikin yin registan katin haihuwa wadda akafi sani da birth certificate 

Wannan aikin dai ba dukkan jahohi za aibah kamai yadda akace a wasu daga cikin jahohin Nigeria za ayi wannan aikin kuma ana bukatan abubuwa kamar haka 

  • NIN number dole sai kayi verification na NIN number ɗinka sannan ya wuce 
  • Dole zaka rubuta test da za ayi duk wanda zai nemi wannan aikin 
  • Bazakayi wannan Test ɗin samada ɗayaba don haka kashirya domin saika samu kashi hamsin wato 50% kafun kasamu daman yin wannan aikin 
  • Dole kayi amfanida waya mai camera wato wayan da zaka iya ɗaukan photo dashi kenan 
  • Dole bayanan bankinka yayi daidai dana National I’D card ɗinka
  • Dole yakasance kanada takardan makaranta mai kyau 
  • Sannan dole yakasance kanada Gmail account

Yadda zaka nemi wannan aiki na Ad-hoc recruitment 

Domin neman aikin danna Apply Now dake kasa

Apply Now

Da zarar ka shiga zai nunoma.ka bude location na wayar ka saika bude

Daga nan sai ka shiga start application

Anan saika zabi Start As Adhoc,

Daga nan zai kawoka wajen accept na dokokinsu sai kayi

Daga nan zai kaika inda zaka shigar da NIN number ka domin kayi Verified daga nan sai ka wuce kaci gaba da cikawa

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!