Yadda Zaka Nemi Aiki Hukumar KANO HYDRO & ENERGY DEVELOPMENT COMPANY LTD
Abubuwan da ake bukata
- Dole ne ya kasance dan asalin jihar Kano
- Dole ne ya kasance tsakanin shekarun 18-45
- Dole ne ya mallaki dukkan abubuwan da suka dace da aikin daya zaba
Ga Yadda Tsarukan kowane aikin yake da abubuwan da ake bukata a kowane matakin aikin:
- Station Manager: B.Eng /HND Electrical/Mechanical with COREN Registration with at
- least 15 Years Working Experience in Hydro Power Plant/Industry
- Plant Performance Engineer: Degree/HND in Electrical/Mechanical/Computer Engineering, Registration with relevant Bodies and At least 10 Years Cognate Experience in relevant field
- Switchyard Operators: B.Eng/HND/OND in Electrical Engineering with 10 Years Working Experience in Hydro Power Plant/ Industry
- Technical Store Officer: OND In Electrical/Mechanical Engineering
Domin neman aikin danna Apply dake kasa
Apply Now
An bude Ranar Monday 9th January 2023 za’a rufe Ranar Friday 13th January 2023
Allah ya bada sa’a