Yadda Zakayi Apply Na Aiki A Kamfanin Mai na Rainoil Oil and Gas

Yadda Tsarin Aikin Yake:
Lokacin Aikin: Full Time
Qualification: SSCE – NCE – OND – BA/BSC/HND
Wurin Aiki: Oyo | Nigeria
Ranar Rufewa: January 16, 2023
Domin Neman wannan aikin aika da CV dinka zuwa wannan email din: recruitment@rainoil.com.ng
Tare da sanya sunan aikin a matsayin subject na message din
Sunayen aikin sune kamar haka:
LPG Operator: wannan shine na masu SSCE/HND/OND
Station Supervisor: wannan kuma masu BA/BSC/HND
Allah ya bada sa’a