Yadda Zakayi Nemi Aikin NGO A Kamfanin Alowiz Publishers Limited dake Garin Kano

Yadda Zakayi Nemi Aikin NGO A Kamfanin Alowiz Publishers Limited dake Garin Kano
Kamar yadda na fada muku shine wannan kamfani na samar da littafai ne, kuma zai dauki ma’aikata masu qualification tun daga Secondary har BA/BSc/HND
Abubuwan da ake bukata:
- Masu neman wannan aikin dole su mallaki takardar shaidar HND, NCE, OND ko SSCE/GCE/NECO tare da gogewar akalla shekara 1.
- Muna bukatar mutum mai aiki da gaskiya da rikon amana.
- Dole ne ɗan takara ya kasance yana da sha’awar tallace-tallace
- Tabbatar da ƙwarewar aiki a matsayin wakilin tallace-tallace
- Kyakkyawan ƙwarewar sadarwa
- Dole ne ya zauna a yankin daukar ma’aikata
- Ya kasance ka iya amfani da kayan aikin Microsoft Office.
Yadda Zaka Nemi Aikin:
Domin neman aikin aika da sakon CV dinka zuwa wannan Email din: alowizpublishers@gmail.com saika sanya (Sales Representative) a matsayin Subject na sakon.
Za’a rufe dauka Ranar: May 31, 2023
Allah ya bada sa’a