Yadda Zaku Nemi Aiki da Qualification Na SSCE – NCE – OND A Kamfanin Mikano
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wanann lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da hanyar da zaku nemi aiki a kamfanin mikano da qualification na SSCE NCE da kuma OND.
Mikano International Ltd wani kamfani ne na Najeriya mai sha’awar samar da wutar lantarki, gidaje, da gine-gine.
Mikano, tare da sabbin fasaharta, fasaha, da gogewarta tare da injunan zamani na zamani da aka samu ta kasance kan gaba wajen kera da harhada na’urorin samar da kayayyaki a duniya.
Idan kana bukatar wannan aiki ga yadda zakayi:
Ka aika da CV dinka zuwa wannan email din: recruitment@mikano-intl.com kokuma wannan careers@mikano-intl.com
Allah ya bada sa’a
Za a rufe daukan aikin a ranar April 19, 2023