Yadda zaku nemi aikin da Zaku na Samun ₦40,000 A Duk Wata
Shi de wannan kamfani na (First Excelsia Professional Services) ya fara aiki a cikin 2015 kuma a halin yanzu yana da ƙungiyar masu ba da shawara waɗanda suka sami nasarar gudanar da ayyuka da yawa na Ci gaban Ƙungiya, Albarkatun Jama’a da Gudanarwa a cikin ikon jagoranci daban-daban a duk sassan Tattalin Arzikin Najeriya.
Tsarin aikin:
- Sunan aiki: Front Desk Officer
- Lokacin aiki: Full time
- Albashi: ₦40,000
- Qualifications: BA/BSC/HND
- Wajen aiki: Lagos | Nigeria
- Lokacin rufewa: February 6, 2023
Domin neman wannan aikin aika da sakon CV dinka zuwa wannan email din: jobs@firstexcelsia.com saika rubuta sunan aikin a matsayin subject na sakon.
Allah ya bada sa’a