Yadda Zakuyi Apply Na Aikin Bank Teller Tare da samun ₦80k A Kowane Wata Daga Kungiyar Stresert Services Limited

Tsarin aikin:
- Lokacin aiki: Full Time
- Qualifications: OND
- Wurin aiki: Rivers | Nigeria
- Lokacin rufewa: January 16, 2023
Domin neman wannan aikin aika da sakon CV dinka zuwa wannan email din: outsourcing@stresert.com sannan ka rubuta “TELAG 2023” a matsayin Subject na sakon da zaka aika.
Allah ya bada sa’a
kalli bidiyon nan domin ganin yadda zaka kirkiri cv dinka👇