- Abinda gangar jikinta yake bukata sune kamar haka
- Hutu tare da kwancyar hankali
- Ta yawaita cin ganye (Kayan lambu) da kuma ‘Ya’yan itace
- Ta rika motsa jiki lokaci lokaci domin jinin jikinta ya rika zagawa sosai
- Ta rika shan shayin ganyen Na’a-Na’a domin samar da Qarfin jiki da kuma Kaifin basira ga jaririnta
- Ta rika amfani da Zuma domin samar da kuzari da kuma riga-kafi gareta da kuma jaririnta daga chututtuka
- Idan lokacin haihuwarta ya kusanto ta nemi dabino danye nunanne irin wanda ake kira Siki ta rika yawan cinsa. Idan bata sameshi ba, oda busashen ne ta rika amfani dashi
- Shan dafaffiyar garin hulba shima yakan yi amfani ga masu tsohon ciki. Yakan bama mahaifar Mace karfin turowa jaririn idan lokacin fitarsa yayi
- Ki rika shafa Man Tafarnuwa ko man Jirjir ko man Habbatus sauda domin magance ciwon Qafa din
- Wadannan duk ba zasu chutar da mai ciki ba Koda shansu akayi.
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!