FAMILY PLANING NA ISLAMC MEDICINE WANDA BASHI DA ILLA KO KA’DAN FISABILILLAHI AMMA IN BAZAWARA KO BUDURWA TAYI BAN YAFE MATA BA KUMA SHARA’DIN YINSA SHINE KAIMA KAYI SHARING DAN A AMFANA

Kamar Yadda mukayi alkawari abaya cewa Insha Allahu zamu kawo muku Yadda ake Family Planing (Wato bada tazarar Haifuwa) Alhamdulillah Yau mun kawo mukushi.

Ga duk Wanda Yake da ra’ayin yin tazarar haifuwa na Herbal Medicine to ga Yadda akeyi:- Ya nemi Neem Oil (Man Darbijiya) se a tafasa shi Iyalinsa ta sha chakali shida bayan sungama saduwa (Jima’i)

Ko kuma a Samu Shanusul Gubran (‘Ya’yan zurman) se a fasa shi acikinsa akwai wasu ‘Ya’ya se ta Had’iyi kamar guda Hudu ko Shida Ya danganta da karfin Jinin matar, Indai tasha wannan abunun Insha Allahu se tayi wata shida ko wata Tara batayi ciki ba.

Akwai kuma Shanuzul Papaya (‘Ya’yan Papaya Gaskiya bansan sunansa da Hausa ba, shi amma Namiji ne ze sha kwaya daya, Insha Allahu ko mata nawa Yasadu da su bazasu ciki ba. Har tsawon wata Hudu.

Se kuma Castro Oil (Man Gelo) shi kuma In za’a kusanci Iyali (Jima’i) to Minti talatin kafin nan Se ki samu auduga (Cotton) ki Dandali Wannan Mayin se kisa agabanki, In yayi wannan 30 Minutes ‘din se ki cire audugar, se kuma Mijinki Inyazo kusantarki (kwanciya dake) se Shafa masa wannan Mayin shima akan Al’aurarsa, Insha Allahu bazakiyi ciki ba Indai Kuna yin wannan abun ke da shi. Kuma zeyi miki maganin Sanyi (Infection) dake Jikinki.

Sannan Yin wannan na Karshen Yana Maganin Jinnul ashik (Aljanin dare)

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!