Babbar Dama Ta Samu Sabuwar Scholarship Daga kasar Qatar

Asalamualaikum barkanmu da sake saduwa a wanan lokacin ,a yau muna tafe muku da Sabuwar Scholarship da Gwamnatin kasar Qatar tasanar dacewa zata bawa yan Nigeria schoolarship wadanda suke da Sha’awar zuwa sassan qasashen duniya karatu amma afannin addinin musulunci.

Idan kashiga website din sunyi bayani ne da larabci akwai bukatar yin amfani da translater domin juyashi zuwa yaran turanci ,ga masu bukatar cike wanan tallafin karatun danna apply dake kasa domin cikawa

apply

Allah ya bada sa’a

kudai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha.

mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!