Domin Sanin Codin Sirri Na Kowanne Network Da Muke Anfani Dasu A Nigeria

Assalamu Alaikum Barkan mu da sake saduwa a wanan lokacin a yau munzo muku da wasu muhimman code guda bibbiyu a ko wanne daya daga cikin layin kan da muke amfani dasu a Nigeria MTN, AIRTEL, 9MOBILE GLO .na tabbata zasu burge ku.

 CODE NA FARKO MTN

1231*1# Wannan code din amfanin sa shine yanda zaka iya gano lambar layinka ta MTN idan baka santa ba ko kuma kana bukatar amfani da ita ka nemeta ka rasa.

Mutane suna yawan tambayana ta wacce hanya mutum zai iya zano lambar layinsa idan ya nemeta ya rasa to wannan ita sassaukar hanyar da zaka iya gano lambar layinka idan ka nemata ka rasa ta hanyar a wanna code din.

180 wannan itace lamabar Costomer care ta layin MTN ma’ana idan kana son kiran company MTN ta wannan lambar zaka yi amfani wajan kiran su.

CODE NA BIYU AITRTEL

1213*4# Wannan code din amfanin sa shine yanda zaka iya gano lambar layinka ta AIRTEL idan baka santa ba ko kuma kana bukatar amfani da ita ka nemeta ka rasa 

Mutane suna yawan tambayana ta wacce hanya mutum zai iya zano lambar layinsa idan ya nemeta ya rasa to wannan ita ce sassaukar hanyar da zaka iya gano lambar layinka idan ka nemata ka rasa ta hanyar amfani da wanna code din.

111 wannan itace lamabar Costomer care ta layin MTN ma’ana idan kana son kiran company MTN ta wannan lambar zaka yi amfani wajan kiran su.

Sabuda Airtel suna da dan matsala wajan daga kira idan ka kira costomer care din su tah 111 zaka iya kiran su ta lambar da suke kiranka suna yima tallan data ko kati 08021500144 

CODE NA UKU 9MOBILE

 *248# Wannan code din amfanin sa shine yanda zaka iya gano lambar layinka ta MTN idan baka santa ba ko kuma kana bukatar amfani da ita ka nemeta ka rasa 

Mutane suna yawan tambayana ta wacce hanya mutum zai iya zano lambar layinsa idan ya nemeta ya rasa to wannan ita ce sassaukar hanyar da zaka iya gano lambar layinka idan ka nemata ka rasa ta hanyar a wanna code din.

200 wannan itace lamabar Costomer care ta layin MTN ma’ana idan kana son kiran company MTN ta wannan lambar zaka.

CODE NA HUDU GLO

1358# Wannan code din amfanin sa shine yanda zaka iya gano lambar layinka ta MTN idan baka santa ba ko kuma kana bukatar amfani da ita ka nemeta ka rasa 

Mutane suna yawan tambayana ta wacce hanya mutum zai iya zano lambar layinsa idan ya nemeta ya rasa to wannan ita ce sassaukar hanyar da zaka iya gano lambar layinka idan ka nemata ka rasa ta hanyar a wanna code din.

121  wannan itace lamabar Costomer care ta layin MTN ma’ana idan kana son kiran company MTN ta wannan lambar zaka

wanan shine kudai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!