Yadda Zaku Nemi Sabon Tallafin Bashi Daga Smedan Nigeria

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka

Smedan zasu fara bayar da bashi Nan take jiya ne aka bayar da damar fitar da biliyan daya da biyar 1.5 domin taimakawa masu kananan masana’antu

Musan man jaiz ban Wanda Kuma gabatar maku da link din tun farko 2022 Dan haka DUK Wanda ya San ya cika shi ya shirya yanzu zasu saka mashi kudin sa ko nawa ya nema

Idan bazaku manta ba kafin ka cika smedan jaiz bank saika biya naira dubu 15k remite Wanda kudin business plan ne

Dayawa alumma Basu Bada kudin business plan ba DUK sun fita to yanzu dai ga dama ta zowa wadanda suka biya Kuma DUK Wanda ya San ya cika to zai amfana da shirin In Sha Allah

Yadda Zaku Nemi Bashin:

Da farko ku shiga wannan link din
👇
https://cip.smedan.gov.ng/

Bayan ka shiga saika zabi load din da kakeso ka nema akwai loan din kamar haka:

  • Personal Loan
  • Mortgage loan
  • Business loan
  • Credit loan

Saika zabi loan din da kakeso ka nemi,  amma personal shine na kowa da kowa koda baka da takardar shedar kasuwanci zaka iya nema.

Bayan ka zaba saika cika dukkan abubuwan da ake bukata daga karshe sai kayi submit.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!