Duk Wanda Yasan Ya Cika Aikin Kidaya Yayi Download na Wanann Application Din

Wajibi ne, ga Duk Wanda Yasamu Kasancewa Cikin Masu Aikin Census Na Wannan Shekarar 2023 Ya Mallake Wannan Application Mai Suna Census Pad (Nigeria)

Danna Link din dake kasa domin Saukar da Application din
👇
http://bit.ly/3xw3e4H

Kusani Wannan Application Din da Shine Za’ayi Amfani Wajan Gabatar da Aikin Kidayar Jama’a Na Wannan Shekarar,

Mutane da Dama Sunsan Lokacin da Ankayi Kidayar Jama’a Na Shekarar 2005 a Lokacin Babu Wayar Android Shiyasa Komai Ya Kasance a Na’urar computer Ankayishi Amma Yanzu Alamu Suna Nuna Cewa Komai a Waya Za’ayinsa

Don Haka Wannan Application Shine Komai Zai Kasance idan Lokacin Kidayar Jama’a Din Yazo

Duk da Yake Yanzu Koda Mutun Ya Daukoshi a Wayar Tasa Baida Damar Activate din Profile Dinsa Har Sai Lokacin da Hukumar da Take Kula da Wannan Sashen Ta Yarda da Mutane Suyi Amfani da Wannan Application din

Kuma Yana Yuwa Sai Lokacin da Za’a Fara Kidayar Jama’a Din Sannan Za’a Baiwa Mutane Damar Suyi Activate Din Profile Domin Su Fara Aiki Dashi.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!