Dama ta samu: Yadda Zaku Nemi Aikin Shara A Kamfanin WorkDay Akan Albashin Naira 30k Zuwa 50k

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka

kaman yadda Kukeji shidai wannan Kamfanin da zai Dauki ma,aikata aiki Kamfanin maisuna work day HR Services Yakasance kamfanine Wanda Yake bada shawarwari akan zamantakewar kasuwanci da karatun Al,Muran yauda gobe dadai Sauransu.

Sannan Shidai Wannan Kamfanin Yakasance Yana da reshensa a Abuja birnin tarayya.

A yanzu haka wannan Kamfanin Yana neman wadanda yazuyi aikin Shara da Goge Goge Wanda Yake da sha’awar cike wannan aikin to Yakasance damu anan Kasa zamu ajiyemuku link Wanda zaku cike domin samun shiga akan Albashi Naira 30k to 50 k/months.

Danna Link dinnan dake kasa domin Cikawa

Shigo nan don Cikawa

Allah ya taimaka

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!