Ga Dama Ta Samu: Yadda Zaka Cika Sabon Tallafin Scholarship Na NNPCL Da Chevron

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koahin lafiya.
Yadda tallafin yake shine anason mutum yakasan ce dalibin university ko federal ko state university mai register da NUC sannan yakasance yanada matakin second class upper wato 3.5 minimum kenan karya gaza haka wato idan kanada 5.0 ma zaka iya cikawa amma badda kasa da 3.5
Kuma dole ya kasance kai dan Nigeria ne kuma mai karatu full time bawai part time bah kuma yakasance kana shekara na biyu a karatu wato banda wanda ya shiga a wannan shekaran kenan
Sannan kada ya kasance kana karban wani scholarship na National ko International. Sannan ana karfa fawa mata gwuiwa da suma kada a barsu a baya suyi kokari su cika
Sanna waɗanda suke wannan courses ɗinne zasu cike wannan tallafin
- Accountancy
- Agricultural Science
- Architecture
- Business Administration/Economics
- Computer Science
- Environmental Studies/Surveying
- Geology/Geophysics/Geo Informatics
- Law
- Mass Communication/Journalism
- Engineering
- Dentistry
- Pharmacy
- Medicine/Surgery
Yadda Zakayi Apply na scholarship din shine
Ka danna Apply now dake kasa
Apply Now
Sannan dole yakasance kanada email address mai aiki da kuma phone number sannan sauran details sanna zakayi scanned na takardun ka wadda suka hadada
- passport
- School admission
- UTME result
- O’ level result
- Letter of identification
- Academic result na aji daya wato 100l
- Sannan dukka kada dauyinsu ya wuce 200kb
Sannan akwai wannan daman ga ɗalibai makafi sukuma yakasan kanada 2.5 zuwa sama suma zasu samu shiga wannan tsarin kuma nasu dabanne
Kuma za a rufene ran 23rd ga watan nan in sha Allahu saboda haka wanda basu cikeba saisu hanzarta
Allah ya bada sa a