Ga Dama Ta Samu: Yadda Zaku Samu Tallafin Karatu Kyauta Zuwa Kasar Waje Cikin Sauki
Assalamu Alaikum Jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
- Mai girma Ministan Ilimi (HME), Mallam Adamu Adamu, ta haka yana gayyatar ƴan Najeriya masu sha’awar yin karatu a kasashen waje kamar su:
- Russia,
- Morocco,
- Hungary,
- Egypt,
- Venezuela,
- chana
- Hungary
- Romania
- Serbia
Hukumar zata bada damar karatunne a bisa mataki guda biyu Degree da kuma masters
- Digiri na farko ga wadanda suka Kammala Secondary
- Digiri na biyu dana uku ga masu masters and PhD
Danna Apply now dake kasa domin yin Apply
Apply Now
Allah ya taimaka