YANDA ZAKA SAMU BOUNS SAMA DA 100,000 A LAYIN MTN

Assalamu Alaikum Barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokacin a yau nazo muku da hayar da zaka samu Bouns a layin  MTN  Sama da 13K cikin sauki da kwanciyar hankali.

YANDA ZAKA SAMU BOUNS SAMA DA 13K A LAYIN MTN 

Wannan wata sabuwar hanyace da mutane suke samu Bouns a layin MTN wacce har yanzu company MTN basu gano ta ban

Da farko bayan ka dakko wayarka zaka maida layinka tsarin betatalk 

Zaka danna *123# bayan ka danna zai kawoma zabi saikai musu reply da number 2 bayan nan zakaga sun kawomo tsarinka layin MTN da yawa saikai musu reply da number 1 wato betatalk kenan bayan nan saika danna Migrate to betatalk shikenan zasu yimaka congratulations ka shiga tsarin betatalk.

Bayan ka mayar da Layinka zuwa tsarin betatalk Zaka iya saita Transfer a layin naka Amfanin hakan shine idan kana bukatar yiwa yan uwanka transfer kati dole saika saita transfer.

Bayan ka gama saita transfer saika tafi App din da zaka iya turo kudi zuwa Layinka, App din banki ne dadai sauran App wanda ake transfer kudi zuwa Layi zaka iya bawa wani dan uwan naka kudi yayi ma transfer zuwa layin naka zaka turo kudin na adadin Bouns din da kakeso su baka Misali duk Naira 100 suna bada Bouns akanta a kalla 300% 

Kaga kenan zaka iya turo 2K 5K 10K 13K 20K Duk adadin kudin daka sa adadin Bouns din da zasu baka kamar yadda kuka sani tsarin betatalk idan har kasa kudi zasu baka Bouns to kamar haka.

Bayan ka samu wannan Bouns din zaka iya komawa tsarinka na asali idan dama ba’a tsarin betatalk kake ba wannan Bouns din ne ya maidakai tsarin ta hanyar danna *123# bayan ka danna saikayi musu reply da 2 zakaga sun kawoma tsarinkan su wato Triff plan saika zaba tsarin da kakeso ka koma amma zasu dauki naira 100

Yanzu shikenan ka samu Bouns saikai ta kira dashi idan kuma saita transfer zaka iya turawa yan uwanka kati ko budurwarka idan ma kasuwanci zakayi na kati cikin sauki da kwanciyar hankali zakayi.

KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha
mungode ???

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!