Ga Wani Aikin NGO Ga Jahohi Guda 26 Na Arewacin Nigeria
Assalmu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka
Masu bukatar aikin NGO ga Wata dama ga jahohin arewa guda 26 ga duk wanda yake bukatar aikin:
Sunan aikin: Data Collector
- Ga jerin jahohin
- Adamawa,
- Akwa Ibom,
- Anambra,
- Bauchi,
- Bayelsa,
- Benue,
- Borno,
- Cross River,
- Delta,
- Edo,
- Imo,
- Jigawa,
- Kaduna,
- Kano,
- Katsina,
- Kebbi,
- Kwara,
- Lagos,
- Nasarawa,
- Niger,
- Plateau,
- Rivers,
- Sokoto,
- Taraba,
- Yobe
- Zamfara
Yadda Zaku nemi wanann aikin na NGO din:
Domin neman aikin aika da sakon CV dinka zuwa wanann email din: hr@360hsdc.org tare da sanya sunan aikin da kuma state dinka, misali Data collector, Jigawa sai ka hada da CV dinka ka aika.
Allah ya bada sa’a