Matasa Ga Wata Sabuwar Dama Ta Samu: Kamfanin DANGOTE Zai Dauki Sabbin Ma’aikata
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Dangote kamfani ne na masana’antu na kasa da kasa na Najeriya, wanda Aliko Dangote ya kafa. Ita ce babbar ƙungiya a yammacin Afirka kuma ɗaya daga cikin mafi girma a nahiyar Afirka. Kungiyar tana daukar ma’aikata sama da 30,000, inda ta samar da kudaden shiga sama da dalar Amurka biliyan 4.1 a shekarar 2017.
A yanzu haka wannan kamfanin sun fitarda sanarwar ɗiban sabbin ma aikata kimanin wata ɗaya daya wuce kuma haryanzu ba a rufeba don haka kanada daman cikewa muddin ka cike ƙa idogin da akeso
Domin Neman Wannan aikin danna Apply dake kasa:
Apply Now
Allah ya bada sa’a