Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kungiyar ECOWAS
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Ga wata dama daga kungiyar ecowas.
Kamar yadda kuka sani kungiyar ECOWAS An kafa tane domin bunkasa manufar dogaro da kai ga kasashe mambobinta. A matsayinta na kungiyar ciniki, ana kuma nufin samar da hadaddiyar kungiyar kasuwanci guda daya, ta hanyar hadin gwiwar tattalin arziki.
Matsayinta na inganta dimokuradiyya da kwanciyar hankali a Afirka gabaɗaya, musamman a yammacin Afirka; karuwar tasirinta a fagen kasa da kasa; nauyinsa a yakin da talauci; Matsayinsa na tsakiya a cikin kula da ƙaura; al’adarsa ta juriya da bude baki, wanda ya cancanci a tallafa masa da kariya.
Hakanne yasa Ana gayyatar masu sha’awar kuma ƙwararrun masu neman aiki don cike sabon aiki a ECOWAS.
Domin Cika wannan aikin danna Link dake kasa
Shigo nan don Cikawa
Allah ya taimaka