Garabasa: Yadda Zaku Sayi Data 1GB akan Naira Daya 1₦

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wanann shafin namu mai albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Nasan wasu zasuyi mamakin ganin yadda a title na wannan post nace yadda zaku sayi data 1gb akan 1N eh tabbas hakane zaku iya sayan 1gb akan 1N only.

Yadda tsarin yake shine

Akwai wani application mai suna GENIEX wanda akwaishi a kusan dukkan wayoyin Infinix dama wasu daga cikin tecno,  shine yake zuwa da wannan garabasar.

Koda babushi a wayar ka zaka iya shiga Playstore ko app store na wayar ka domin ka dauko shi.

Kokuma ka danna Link dake kasa domin saukar dashi a wayar ka
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.transtech.geniex

Bayan ka daukoshi saika duba daga kasa akwai account saika shiga

Daga nan ka shiga Signup kayi Register da number wayar ka.

Bayan ka gama register zakaga wajen hoto mai dauke da New user 1gb at N1 saika danna wajen

Daga nan zasu baka damar sayan data 1gb akan 1N saika shiga ka biya kudin ta ATM dinka ko palmpay ko de wata hanyar da suka tanadar.

Bayan ka biya kudin sun baka 1GB din saika dawo cikin app din zakaga wani waje alamar kunna wa saika kunna wato kayi Connect nan take zaiyi Connected

Shikkenan da zarar yayi connected saika fita ka barshi kaje kaci gaba da amfani da datarka.

Wannan connected din da yayi koda babu sim a wayar ka kokuma inda kake babu network wanann app din zaiyima amfani,

Wanann shine hanyar da zaku sayi 1GB akan Naira 1 kacal .

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!