Yadda zaka fassara kowanne kalar yare da kakeso

Yadda zaku fassara kowanne yare

Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin
Shin kuna sane da cewa akwai wani application wanda zai baku damar fassara duk rubutun da kuke zuwa duk yaren da kuka ga dama?

To wannan application din da za muyi muku maganar sa zai baku damar yin rubutu kuma ya fassara muku shi zuwa yaren da kuke so kuma cikin sauki.

Wasu za kuga suna son juya maganarsu ko ince rubutunsu zuwa wani yaren misali daga yaren hausa zuwa larabci ko kuma wani yaren daban

To idan mutum ya dauko wannan App din zai bashi damar yin rubutu kuma rubutun yana komawa yaren da yake so

Wannan wani wani Gboard ne da zaka dorashi a wayarka za kuga inda zai bayyana a keyboard dinku kuma yana baku damar da zaku iya fassara duk rubutun da kuke so.

Masu wayar android zaku iya saukar da wannan App din a kasa inda muka rubuta download now

Android Download Now

Iphone Download Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button