Hanyoyi Biyar Da Zaku Iya Neman Tallafin Bashin ₦100,000 A Nigeria Cikin Sauki

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Kamar yadda na fada a title ga wasu hanyoyi guda biyar da zaku iya neman tallafin bashi har na kimanin Naira 100, 000 a nigeria.

Wadannan hanyoyi sune hanyoyi mafi saukin karban bashi wanda zaku karbi har naira 100,000 sannan ku biyasu kudin su daga baya.

Kafin mukai ga gundarin bayanin ku sani shi bashi idan har ka karba, dole zaka biya koda baka biya anan ba zaka biya acan dan haka a kiyaye kada a karba kuma aki biyansu, idan wasu sun hakura wasu kam baza su hakuraba, domin tana iya kai ga su rufewa mutun waya dan haka sai a kula.

Yanzu bari muje ga wadannan hanyoyin da zaku iya karban tallafin bashi a nigeria

Hanyoyin da zaku iya karban bashin sune kamar haka:

  • Aella Credit
  • 9ja Cash
  • Branch
  • Xcredit
  • KiaKia

Domin karban bashin a wadannan hanyoyi saiku danna Apply Loan dake kasa.

Apply Loan

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!