Har Yanzu Ana Cika Aikin Kidaya Ga Wadanda Basu Cikaba
Assalamu alaikum Jama’a Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamar de yadda kuka sani hukumar kidaya ta kasa wato National population commision har yanzu shafin su a bude yake domin sake daukan ma’aikata da kuma masu duba Application Id dinsu.
Dan haka idan baka cika ba, kokuma baka nemi aikin ba, to yanzu ga dama ta sake samuwa.
Domin neman aikin saika danna Apply dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a