Hanyoyin da zasu hanaka cin gajiyar aikin kidaya koda anyi maka Approval

Yadda Zaka Nemi Sabon Tallafin Bashi Daga Nirsal Microfinance Bank mai Suna OBSL

Abu na farko shine lokacin da kayi rijista baka sa Email address dinka ba tare da phone number ko Kayi kuskure wajen sakawa 👇

Saboda data wannan email address ne za’a gayyace ka zuwa karbar horo

Abu na biyu shine anyi maka approval wani matsayi wanda ba Enumerator ba ko Supervisor .👇

Saboda acikin watan nan za’a gudanar da horo na massman ga bangarorin nan biyu ko mutum yaki halatar taron horarwa

Abu na uku lokacin da kazo registration na neman aikin kidayar baka yi rijista complete ba ,akwai bayanin masu bukatar mahimmanci daya kamata ace ka shigar .👇

Ga Wani Sabon Tallafi Daga Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa Ta NiTDA

Amma acikin hukuncin Ubangiji ka biya kudi anyi maka approval toh hakika ba zaka samu damar cin gajiyar shirin ba saboda ka biya kudi shiyasa masu Approval Suka yi maka wanda inda lokacin da ake tantance mutane da ba zaayi maka ba saboda bakayi registration complete.

Rashin dora hoton Result dinka wato shaidar kammala Karatu ita ma zata iya hana mutum cin gajiyar shirin Koda ko ya samu Approval ,kudin daya bayar shiyasa aka yi mishi Approval.👇

Ku sane duk bayanin mutanan da suka nemi aikin nan da wanda suka samu Approval da ma wanda basu samu ba duk data dinsu yana abuja.

Ku cigaba da bibiya ta in Sha Allahu dade ko babu dade zan ke sanar daku wasu abubuwa masu bukatar mahimmanci game da kidayar nan In Sha Allahu.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!