Hukumar Kidaya Ta Fitar Da Sunanyen Mutanen Da Zasu Jagoranci Horar Da Mutane aikin Kidaya

Hukumar kidaya ta kasa a Jihar Jigawa ta fitar da sunayen mutanan da zasu jagorancin horar da mutane a dukkan Ƙananan hukumomi fake jihar domin jagorantar horar da ma’ikatan ta na wucin gadi na aikin Kidaya na shekara 2023.

ma’aikatan wucin gadin da za a dauka sun hadar da masu bada horo a matakin jiha da Jami’an kula da aikin da masu bada horo a cibiyoyin da hukumar ta samar da sauran Jami’an gudanar da aikin kidayar.

Duba hoton da yake kasa domin duba sunanyen

©️Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!