Yadda Zaka Samu Approved Na Aikin Kidaya Wato Nigerian Population Commission NPC Ad hoc
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wanann lolaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Mutane dayawa idan sun duba aikin kidayarsu sai suga ba a yi approved nasuba suna ta dubawa a kowane lokaci a domin gani da kuma fatan samun approved saidai haryanzu shiru
Abun da yake faruwa shine kafin kaga approve dole sai ka farayin screening sannan zasuyi approve dinka.
Don haka yana da kyau ka tabbatarda kaje wurin screening na karamar hukumar daka cika domin yin screening koh kuma inda aka sanar za ayi screening a yan kinku, domin wasu anfitar musu da time table na screening ɗinsu Wasu kuma harsun fara training
Yadda zakayi screening na Nigerian population commission NPC
👇
👇
Yadda Zakayi Screening Na aikin Kidaya
Kaje ka local government area LGA dinka da Application code naka da kuma National identify number naka da kuma Original takardunka na makaranta saikaje suna screening insha Allah zasu approved naka
Idan bakasan yadda zaka dubah Application code ɗinka bah ka shiga Link din da yake kasa
👇
Yadda Zaka Gano Application ID dinka na aikin Kidaya
Allah ya bada sa’a