Jerin Jihohin Da Suka Cancanci Neman Aikin Takardar Haihuwa (Certificate of Birth)
Assalamu alaikum barkanmu da wannna lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamar yadda a darasin daya gabata na kawo muku bayani akan yadda zaku nemi aikin yin takardar haihuwa wato certificate of birth, har na bada link na yadda zaku nemi aikin.
Sai de ba duka jihohin nigeria za ayi aikin ba, wasu daga ciki ne dan haka ga jerin jihohinnan saika duba inde kaga sunan jihar ka anan to tabbas zaka iye man aikin:
- Bauchi State
- Bayelsa State
- Benue State
- Borno State
- Cross River
- Delta State
- Enugu State
- Gombe State
- Jigawa State
- Kaduna State
- Kano State
- Kogi State
- Kebbi State
- Lagos State
- Nasarawa State
- Niger State
- Ogun State
- Plateau State
- Sokoto State
- Taraba State
- Yobe State
- Zamfara State
- FCT
Dan haka wannan sune jihohin, domin neman aikin danna Apply Now dake kasa:
Apply Now
Allah ya bada sa’a