Hukumar Kidaya Ta Fitar da Sabon Time Table Na Ranar Da za a Fara Bada Horo wato Training

Yadda Zaka Samu Kyautar Waya Tablet Daga Kamfanin KAF Film And Television Acadamy
Assalamu alaikum Jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Hukumar ta sake time table ɗinne domin wanda ya rage za a musu training wanda tun farko ba a musuba irinsu enumerators da supervisor dasauransu wanda time table ɗin yana dauke da harda kuɗin training allowance da za a bawa wanda ya halarci training
Za a gabatarda training ɗin ranar 25 zuwa talatin ga watan huɗu kamar yadda suka sanar sannan za a yi 3 gawatan biyar insha Allah kamar yadda sukace
Allowance kuma na masu training shine kamar haka
Supervisors 95k ne duk kuɗin komai da komai nasa wanda suka haɗada feeding transport sai allowance ɗinsa
Enumerators shikuma total shine 80k dukka wanda ya haɗa da feeding transport sai allowance na training ɗin